Jamiyyar APC ta fara Rangadin Yakin Neman zaben ta a yau Tallata da Karamar Hukumar Balanga ta Arewa.
Wannan na kunshe ne cikin wata sanarwar manema labarai da kakakin Dan takarar Gwamna jihar Gombe Ibrahim Sani shawai ya rabawa manema labarai,inda ya ce an gudanar da tarurruka a yankuna kamar Talasse, Bangu, Kulani/ Degri, Gyalengu da kuma Swa. Alhamdulillah fita tayi kyau. Anyi Kira mutanen yankunan Balanga sun amsa.
Read also: The 2027 election will be fought for with all strength – Babba Kaita
Read also: Gov. Abba K. Yusuf set to flag-off 2027 campaign sunday in Rogo
Mun shirya tsaf, Ko yanzu ko gobe a fito a buga. Nasara na tare damu da yardar Allah.





