A jihar Yobe,alamurra sun tsaya cik,wajen bikin fara yakin neman Zaɓe Na jamiyyar APC mai Mulki da aka yi a Damaturu.
Rahotani sun ce Birnin ya cika ya batsee DAe dubun dubatan magoya baya cikin nishadi da annashuwa inda Kuma aka yi taron aka kare lami lafiya.
Read also: MY GOV’T HAS PROJECTS WORTH ₦109 BILLION IN MARU LGA, GOV. LAWAL DECLARES DURING APC CAMPAIGN RALLY
Manyan mutanen DA suka halarci taron sun jadadda muhimmancin sakeezaben jamiyyar APC daga sama gare kasa Don dorewar muhimman ayyukan ci gaba da zakakurin gwabna Mai Mala Buni da shugaba Tinubu suka fara.
Read also: Gov. Abba K. Yusuf set to flag-off 2027 campaign sunday in Rogo
Da yawa daga cikin wadanda suka halarci taron sun yaba tare da shan alwashin yin Kan jiki Kan karfi don Zabene dukkan Yan takarar jamiyyar a jihar.
Magoya bayan jamiyyar a jihar Yobe sun taallaka samun nasarar shirya wannan gagarumin taron akan Gwabna Mai Mala Buni,saboda sadaukar da Kansas wajen hidima da ayyukan kyautata Jin dadin jamaa da hakan ya sa duk inda ya Ke jamaa Ke tare da shi.
Read also: GOV. LAWAL PLEDGES MORE PROJECTS AS APC CAMPAIGN STORMS SHINKAFI LGA
Manyan baki daga ciki da wajen jihar sun sami zarafin Jakarta taron ,ciki har da babban aminin Gwabna Mai Mala Buni,Alh kabir Masari.
,









