News Abin da Najeriya Ta Samu Bayan Cire Tallafin Mai Ya Kai Naira Tiriliyan 15.8 A cikin Shekaru 3Malam Mujitaba RamalanAugust 23, 2026 Cire tallafin man fetur na daga cikin manyan matakan gyaran tattalin arziki da gwamnatin Shugaba Bola Ahmed Tinubu ta dauka…