Education Jaga Ya Shugabanci Taron Ba da Tallafin Karatu Ga Dalibai 6,748 Na Mazabar Zaria,Karkashin Jagorancin Shugaban Majalisar Wakilai Tarayyya, Ya Kuma Amshi Bakuncin Manyan Shugabannin Siyasar Shiyya ta Daya.Malam Mujitaba RamalanNovember 23, 2026 Mai Girma Shugaban Ƙaramar Hukumar Zaria, Engr. Jamil Ahmad Muhammad Jaga, ya gudanar da muhimman ayyuka da dama da suka…