News Ministan Yaɗa Labarai ya kare rangwamen farashin mai na NNPC, ya ce sauye-sauyen tattalin arziki za su samar da wadataMalam Mujitaba RamalanOctober 13, 2026 Ministan Yaɗa Labarai da Wayar da Kan Al’umma, Alhaji Mohammed Idris, ya kare sauye-sauyen tattalin arziki da Gwamnatin Tarayya take…