Close Menu
    Facebook X (Twitter) Instagram
    KADA TIMESKADA TIMES
    • Home
    • News
    • Energy
    • Entertainment
    • Health
    • Politics
    • Religion
    • Sports
    • More
      • Business
      • Education
      • Environment
      • Opinion
      • Security
      • Traditional/tourism
    Subscribe
    KADA TIMESKADA TIMES
    Home»News»Shugaba Tinubu zai tafi Makka domin gudanar da Umara da yi wa Najeriya addu’a
    News

    Shugaba Tinubu zai tafi Makka domin gudanar da Umara da yi wa Najeriya addu’a

    Malam Mujitaba RamalanBy Malam Mujitaba RamalanOctober 28, 20261 Min Read
    FB IMG
    FB IMG 1793214058069

    Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu zai bar Abuja a ranar Alhamis zuwa Makka, da ke ƙasar Saudiyya, domin gudanar da Umara, ibadar ziyartar Ɗakin Allah mai alfarma.

    Kafar Sadarwar Sabuwar Nigeria ta ce sanarwar da mai ba shugaban ƙasa shawara kan yaɗa labarai da dabarun sadarwa, Bayo Onanuga, ya fitar ranar 28 ga Oktoba, 2026, ta ce ziyarar za ta bai wa shugaban ƙasar damar gudanar da ibada da yin addu’o’in neman zaman lafiya, haɗin kai, kwanciyar hankali da ci gaba mai ɗorewa ga Najeriya.

    Read also: PRESIDENT TINUBU DEPARTS ABUJA FOR MAKKAH TO PRAY FOR THE NATION

    Read also: “Kashe Malam Masussuka ya saɓa wa ƙa’idojin zaman lafiya da mutunta rayuwar ɗan Adam” – Shugaba Tinubu

    Yayin da yake Makka, Tinubu zai gudanar da ibadun Umara, tare da neman shiriya da albarkar Allah ga Najeriya da al’ummarta.

    Read also: PRESIDENT TINUBU CONDEMNS MURDER OF SHEIKH YAHAYA IBRAHIM MASUSSUKA, DIRECTS THOROUGH INVESTIGATION

    Kafin ya bar Abuja, shugaban ƙasar zai ƙaddamar da wasu kayayyakin aiki da aka saya wa Rundunar Sojin Sama ta Najeriya domin inganta ayyukanta. Za a gudanar da bikin ƙaddamarwar ne a ɓangaren saukar jiragen sama na musamman na shugaban ƙasa a filin jirgin saman Nnamdi Azikiwe da ke Abuja.

    Ana sa ran shugaban ƙasar zai dawo Najeriya mako mai zuwa, bayan kammala ibadar Umara.

    makka pbat umra
    Share. Facebook Twitter WhatsApp LinkedIn Email Telegram Copy Link
    Previous Article“Renew Tinubu, APC Mandate for More Prosperity”— Governor Radda Charges Citizens at Funtua Flag-off
    Next Article Gombe @30: Governor Inuwa Yahaya Convenes International Conference, Symposium to Celebrate Three Decades of Progress

    Related Posts

    News

    Gombe Governor Visits Family Bereaved by Tragic Loss of Five Children in Auto Crash on Way to School

    October 28, 2026
    News

    PRESIDENT TINUBU DEPARTS ABUJA FOR MAKKAH TO PRAY FOR THE NATION

    October 28, 2026
    News

    Ex-Military Administrator, Joseph Orji, Commissions VIP Residences in Gombe Government House

    October 28, 2026
    Add A Comment
    Leave A Reply Cancel Reply

    Latest Posts

    Retired Police Officers Give FG, PENCOM, IGP October 15 Deadline Over Pension Demands

    October 12, 2026386 Views

    Governor Radda Extols Tinubu as Four Katsina Sons Clinch Federal Appointments

    April 2, 2026358 Views

    Retired Police Officers Plan “Do-or-Die” Peaceful Protest at Villa April 20

    April 5, 2026263 Views

    Emir of Katsina Approves Turbanning of Three Illustrious Sons

    April 1, 2026253 Views

    Saulawa Assumes Office as Acting Customs Provost Marshal, Promises Fair Enforcement of Discipline

    April 25, 2026200 Views

    In Katsina State, Bandits Suffer Heavy Casualties as Hunters Repel Attack in Bakori

    October 23, 2026194 Views
    Stay In Touch
    • Facebook
    • YouTube
    • TikTok
    • WhatsApp
    • Twitter
    • Instagram
    © 2026 Kada Times. | Developed by ENGRMKS & CO..
    • Home
    • About Us
    • Advertise With Us
    • Privacy Policy
    • Contact Us

    Type above and press Enter to search. Press Esc to cancel.