Tun bayan hawansa mulki a ranar 29 ga Mayu 2023, Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya fuskanci basussuka da nauyin da aka gada daga baya, tare da ɗaukar matakai domin warware su.
Daga basussukan kuɗin musayar waje, kuɗaɗen kamfanonin jiragen sama da suka makale, bashin IMF, zuwa hakkokin ’yan fansho da ’yan kwangila, gwamnatin Shugaba Tinubu ta ɗauki matakai da dama wajen biyan waɗannan basussuka da hakkoki.
Read also: PRESIDENT TINUBU MOURNS FORMER LAGOS DEPUTY GOVERNOR SEN. IDIAT ADEBULE
Ga jadawalin wadannan basussuka da Gwamnatin ta biya dan ɗaukewa Najeriya nauyin su, ana kuma cigaba da biyan wasu.
#A4A #ArewaForAsiwaju #4PBAT2027 #RenewedHope
Sabuwar Nigeria

