News Gani da Ido Na Ayyukan Raya Kasa da Gwamnatin Shugaba Bola Ahmed Tinubu Ke aiwatarwa a Kano. Aikin Kano Northern Bypass zai rage cunkoso tare da bunƙasa tattalin arzikiMalam Mujitaba RamalanJuly 6, 2026 Sabuwar Nigeria. A ci gaba da rangadin manyan ayyukan da gwamnatin Shugaba Bola Ahmed Tinubu, GCFR, Ke gudanarwa a Jihar…