Uncategorized Nijeriya na buƙatar haɗin kai yanzu fiye da kowane lokaci – Ministan Yaɗa Labarai .Malam Mujitaba RamalanAugust 12, 2026 Ministan Yaɗa Labarai da Wayar da Kan Jamaa,Alhaji Mohammed Idris, ya bukaci ‘yan Nijeriya da su ɗaukaka tunanin su sama…