News Tinubu ya yi alhinin rasuwar Sakatare-Janar na Majalisar Koli ta Shari’ar Musulunci a NajeriyaMalam Mujitaba RamalanOctober 6, 2026 Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya bayyana alhininsa bisa rasuwar Sakatare-Janar na Majalisar Koli ta Shari’ar Musulunci a Najeriya (SCSN),…