Kafar Sadarwar Sabuwar Nigeria ta ce Yan takara da ciyamomin ƙarƙashin jagorancin ɗan takarar gwamnan jihar Taraba Hon Aboki Bayanga sun bayyana gamsuwa da salon mulkin Shugaban ƙasa Tinubu wanda suka ce ɗan kishin Najeriya ne.
Jagororin na jam’iyyar ta DLA sun bayyana aniyarsu ta aiki da ƙungiyar Arewa for Asiwaju domin yaɗa manufofin shugaban ƙasa Tinubu da shiga yaƙin neman zaben sa a karo na biyu.
Read also: Gov. Radda Assures ‘No Vacancy at Muhammadu Buhari House’ Assured Movement of Full Support
Read also: Kwankwasiyya Supporters Protest in Kano, Petition INEC Over Alleged Omission of NDC Candidate
Read also: *KWANKWASO IS DOING TINUBU’S BIDDING, HIS CALL FOR ATIKU TO STEP DOWN RECKLESS — ADC-PCC



