Close Menu
    Facebook X (Twitter) Instagram
    KADA TIMESKADA TIMES
    • Home
    • News
    • Energy
    • Entertainment
    • Health
    • Politics
    • Religion
    • Sports
    • More
      • Business
      • Education
      • Environment
      • Opinion
      • Security
      • Traditional/tourism
    Subscribe
    KADA TIMESKADA TIMES
    Home»News»Najeriya ta kasance kan gaba a duniya wajen gurfanar da ‘yan ta’adda da yanke musu hukunci – Tinubu
    News

    Najeriya ta kasance kan gaba a duniya wajen gurfanar da ‘yan ta’adda da yanke musu hukunci – Tinubu

    Malam Mujitaba RamalanBy Malam Mujitaba RamalanNovember 18, 20262 Mins Read
    FB IMG
    FB IMG 1794998185032

    Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya bayyana cewa Najeriya ta zama ɗaya daga cikin ƙasashen da ke kan gaba a duniya wajen gurfanar da waɗanda ake zargi da ta’addanci da kuma yanke musu hukunci, lamarin da ya ce yana nuna ƙudurin gwamnatinsa na yaƙi da ta’addanci ta hanyar ayyukan soji da kuma tsarin shari’a.

    Tinubu ya bayyana hakan ne a ranar Litinin a Abuja, yayin buɗe taron shekara-shekara na 2026 na Hukumar Leken Asiri ta Tsaro (CDI), inda Mai Ba Shugaban Ƙasa Shawara kan Harkokin Tsaro, Malam Nuhu Ribadu, ya wakilce shi. Ya ce haɗa matsin lambar soji da gurfanar da masu aikata laifuka a kotu na da matuƙar muhimmanci wajen wargaza ƙungiyoyin ta’addanci da hana su sake farfaɗowa.

    Read also: S A To Gov. IDRIS’Extends Humanitarian Service, Donates Motorised Borehole To Community In Dakingari.

    Read also: INEC ready for Saturday’s mock election in Yobe, declares 158,652 PVCs unclaimed

    Shugaban Ƙasar ya bayyana cewa a ƙarƙashin gwamnatinsa, an kashe tare da kama manyan jagororin ƙungiyoyin ta’addanci huɗu daga cikin takwas da aka gano. Ya lissafa matakan da aka ɗauka kan shirin faɗaɗa ayyukan ISWAP a kudancin ƙasar ƙarƙashin Ahmed Ohida, kashe babban jagoran IS, Abu Bilal Mainuki, a watan Mayun 2026, da kuma kama Abu Barra na ƙungiyar Ansaru da Mamuda na Mahmudawa a shekarar 2025.

    Read also: Just In: PRESIDENT BOLA AHMED TINUBU SIGNS FOUR BILLS INTO LAW AS PRESENTED TO HIM BY THE HOUSE OF REPRESENTATIVES.

    Ya yaba wa rundunar soji da sauran hukumomin tsaro bisa sadaukarwar da suke yi, tare da jaddada buƙatar ƙara haɗin gwiwa wajen tattara bayanan sirri da amfani da fasahohin zamani domin magance matsalolin tsaro. Tinubu ya kuma buƙaci mahalarta taron da su samar da dabarun da za su ƙara inganta ayyukan leƙen asiri da tabbatar da dorewar zaman lafiya da tsaro a Najeriya

    FB IMG
    FB IMG 1794998181305

    Sabuwar Nigeria

    leads nigeria of terrorists trial
    Share. Facebook Twitter WhatsApp LinkedIn Email Telegram Copy Link
    Previous Article2027: GOMBE STATE IN FOCUS; Gombe Needs a Leader Whose Word Is His Bond
    Next Article Tinubu ya amince da samar da tashar tsandauri a Jihar Kebbi

    Related Posts

    News

    PRESIDENT TINUBU MOURNS FORMER LAGOS DEPUTY GOVERNOR SEN. IDIAT ADEBULE

    November 28, 2026
    News

    Just In: PRESIDENT BOLA AHMED TINUBU SIGNS FOUR BILLS INTO LAW AS PRESENTED TO HIM BY THE HOUSE OF REPRESENTATIVES.

    November 28, 2026
    News

    S A To Gov. IDRIS’Extends Humanitarian Service, Donates Motorised Borehole To Community In Dakingari.

    November 28, 2026
    Add A Comment
    Leave A Reply Cancel Reply

    Latest Posts

    Retired Police Officers Give FG, PENCOM, IGP October 15 Deadline Over Pension Demands

    October 12, 2026400 Views

    Governor Radda Extols Tinubu as Four Katsina Sons Clinch Federal Appointments

    April 2, 2026390 Views

    Emir of Katsina Approves Turbanning of Three Illustrious Sons

    April 1, 2026283 Views

    Retired Police Officers Plan “Do-or-Die” Peaceful Protest at Villa April 20

    April 5, 2026274 Views

    In Katsina State, Bandits Suffer Heavy Casualties as Hunters Repel Attack in Bakori

    October 23, 2026220 Views

    Saulawa Assumes Office as Acting Customs Provost Marshal, Promises Fair Enforcement of Discipline

    April 25, 2026215 Views
    Stay In Touch
    • Facebook
    • YouTube
    • TikTok
    • WhatsApp
    • Twitter
    • Instagram
    © 2026 Kada Times. | Developed by ENGRMKS & CO..
    • Home
    • About Us
    • Advertise With Us
    • Privacy Policy
    • Contact Us

    Type above and press Enter to search. Press Esc to cancel.