News Tsaron Cikin Ƙasa: Gwamnatin Tarayya ta ƙudiri aniyar ƙarfafa haɗin gwiwa don zaman lafiya da ci gaban kasa– Ministan Yaɗa LabaraiMalam Mujitaba RamalanAugust 14, 2026 Ministan Yaɗa Labarai da Wayar da Kai, Alhaji Mohammed Idris, ya sake jaddada aniyar Gwamnatin Tarayya ta ƙarfafa haɗin gwiwa…