Close Menu
    Facebook X (Twitter) Instagram
    KADA TIMESKADA TIMES
    • Home
    • News
    • Energy
    • Entertainment
    • Health
    • Politics
    • Religion
    • Sports
    • More
      • Business
      • Education
      • Environment
      • Opinion
      • Security
      • Traditional/tourism
    Subscribe
    KADA TIMESKADA TIMES
    Home » DAN TAKARAR GWABNAN JIHAR GOMBE KARKASHIN INUWAR JAMIYYAR APC,DR JAMIL ISYAKU GWAMNA YA AMSHI BAKUNCIN ALUMMAR BIRIN FULANI KARAMAR HUKUMAR NAFADA.
    Politics

    DAN TAKARAR GWABNAN JIHAR GOMBE KARKASHIN INUWAR JAMIYYAR APC,DR JAMIL ISYAKU GWAMNA YA AMSHI BAKUNCIN ALUMMAR BIRIN FULANI KARAMAR HUKUMAR NAFADA.

    Malam Mujitaba RamalanBy Malam Mujitaba RamalanJune 2, 20262 Mins Read
    FB IMG 1780429151442
    FB IMG 1780429151442

    Dan takarar gwabnan jihar Gombe karkashin tutar Janiyyar APC, Dr Jamil Isyaku Gwamna ya nuna Godiyarsa marar adadi ga al’ummar Birin Fulani dake ƙaramar hukumar Nafada bisa ziyarar da suka kawo mini domin gaisuwar Sallah, murna da kuma bayyana cikakken goyon baya ga tafiyar da muka ɗora kan turbar ci gaba.

    Sanarwar da Dan takarar gwabnan ya sanyawa hannu ta ce Wannan ziyara mai ma’ana ta zo ne ƙarƙashin jagorancin Hon. Usman Jahun, Mai bai wa Mai Girma Gwamnan Jihar Gombe shawara kan harkokin karkara, kuma tsohon Kwamishina, a gwamnatin Mai Girma Gwamna, Alhaji Muhammadu Inuwa Yahaya, CON.

    Hakika, wannan gagarumar goyon baya da kuka nuna ba kawai abin alfahari ba ne, alama ce ta amincewa, haɗin kai da kuma ƙudurin al’umma na ganin an samu ci gaba mai ɗorewa. Wannan ya ƙara tabbatar mana da cewa tafiyar da muka fara tafiya ce ta gaskiya, ta ci gaba, kuma ta jama’a baki ɗaya.

    Ina tabbatar muku cewa za mu ci gaba da tsayawa tsayin daka wajen kare muradun al’umma, tare da aiwatar da manufofi da shirye-shiryen da za su inganta rayuwar kowa da kowa, ba tare da wariya ba.

    Ina matuƙar godiya bisa wannan karamci da goyon baya. Allah Ya saka muku da alheri, Ya ba mu nasara, Ya kuma riƙe hannayenmu wajen ciyar da jiharmu gaba cikin zaman lafiya, haɗin kai da cigaba mai ma’ana.

    FB IMG 1780429136091
    FB IMG 1780429136091
    FB IMG 1780429160857
    FB IMG 1780429160857
    FB IMG 1780429167430
    FB IMG 1780429167430
    FB IMG 1780429174324
    FB IMG 1780429174324
    FB IMG 1780429180244
    FB IMG 1780429180244
    birine dr fulani jamil ziyarar
    Share. Facebook Twitter WhatsApp LinkedIn Email Telegram Copy Link
    Previous ArticleABUTH SHIKA: HANDOVER OF THE OFFICE OF THE DC-MAC CLINICALS
    Next Article Adamawa farmers decry high cost of farming inputs as govt assures support.

    Related Posts

    Politics

    Just In: GOVERNOR UBA SANI OF KADUNA STATE NOMINATES MR JERRY ADAM AS HIS RUNNING MATE FOR 2027 GOVERNORSHIP ELECTION.

    July 28, 2026
    Politics

    ZAMFARA RESCUE MISSION: SENIOR SPECIAL ASSISTANTS RALLY BEHIND GOV. DAUDA LAWAL, PLEDGE TOTAL SUPPORT FOR CONTINUED TRANSFORMATION

    July 28, 2026
    Politics

    Adamawa: Disassociate yourself on plot to replace ADC guber-candidate or face our wrath.. .. Group tells Atiku.

    July 27, 2026
    Add A Comment
    Leave A Reply Cancel Reply

    Latest Posts

    Governor Radda Extols Tinubu as Four Katsina Sons Clinch Federal Appointments

    April 2, 2026272 Views

    Retired Police Officers Plan “Do-or-Die” Peaceful Protest at Villa April 20

    April 5, 2026235 Views

    Emir of Katsina Approves Turbanning of Three Illustrious Sons

    April 1, 2026210 Views

    Saulawa Assumes Office as Acting Customs Provost Marshal, Promises Fair Enforcement of Discipline

    April 25, 2026158 Views

    GENERAL BABANGIDA APPLAUDS AFCSC INITIATIVE, URGES DEEPER COMMUNITY ENGAGEMENT FOR SECURITY

    May 12, 2026155 Views

    FORMER CHAIRMAN MHWUN KATSINA STATE, COMRADE MANNIR, APPEALED TO THE STATE GOVERNMENT TO FULFILLED PROMISE OF PAYING RETIRED WORKERS IN LOCAL GOVERNMENTS.

    May 12, 2026150 Views
    Stay In Touch
    • Facebook
    • YouTube
    • TikTok
    • WhatsApp
    • Twitter
    • Instagram
    © 2026 Kada Times. | Developed by ENGRMKS & CO..
    • Home
    • About Us
    • Advertise With Us
    • Privacy Policy
    • Contact Us

    Type above and press Enter to search. Press Esc to cancel.