Close Menu
    Facebook X (Twitter) Instagram
    KADA TIMESKADA TIMES
    • Home
    • News
    • Energy
    • Entertainment
    • Health
    • Politics
    • Religion
    • Sports
    • More
      • Business
      • Education
      • Environment
      • Opinion
      • Security
      • Traditional/tourism
    Subscribe
    KADA TIMESKADA TIMES
    Home » Tinubu: Nasarar Adeleke, Ya Isa Hujjar Cewa Dimokuradiyya Za Ta Ci Gaba da dorewa da Bunkasa a Najeriya
    News

    Tinubu: Nasarar Adeleke, Ya Isa Hujjar Cewa Dimokuradiyya Za Ta Ci Gaba da dorewa da Bunkasa a Najeriya

    Malam Mujitaba RamalanBy Malam Mujitaba RamalanAugust 16, 20262 Mins Read
    Screenshot 2026 08 16 20 38 38 32 a23b203fd3aafc6dcb84e438dda678b6
    Screenshot 2026 08 16 20 38 38 32 a23b203fd3aafc6dcb84e438dda678b6

    ● Shugaba Tinubu Ya Taya Adeleke Murnar Samun Nasarar Zaben Osun

    Shugaba Bola Ahmed Tinubu, ya taya Gwamnan Jihar Osun, Ademola Adeleke, murnar sake lashe zaben gwamnan jihar, yana mai cewa nasarar ta tabbatar da cewa dimokuradiyya za ta ci gaba da samun gindin zama a kasar.

    Read also: DAGA SAUYE-SAUYEN TATTALIN ARZIKI ZUWA WADATA: TINUBU YA GABATAR DA SABON MATAKIN CI GABA, YA SHA ALWASHIN YAƘI DA TALAUCI

    Tinubu ya ce ya kira Adeleke ta waya domin taya shi murnar nasarar da ya samu a zaben da aka kammala, yana mai cewa sakamakon ya sake nuna irin amincewar da al’ummar Osun suka yi da shi. Ya kuma yi masa fatan samun nasara yayin da yake shirin jagorantar jihar na tsawon shekaru hudu masu zuwa.

    Read also: Independence Anniversary:Gov Yusuf Hails Tinubu For Stabilizing Economy, Improving Nigerians’ Wellbeing

    Shugaban ya bukaci Adeleke da ya hada kan al’ummar Osun tare da hada kansu wajen cimma ci gaba, zaman lafiya da bunkasar tattalin arziki da zamantakewa, ba tare da la’akari da jam’iyyar ko dan takarar da suka zaba a zaben ba.

    Read also: Engr Jaga Celebrates Rt Hon Abbas Tajudeen at 61 , Commends His Commitment to Zaria and Kaduna State

    Tinubu ya yaba wa sauran ’yan takarar da suka fafata a zaben bisa jarumtaka da bin ka’idojin dimokuradiyya, yana mai cewa shigarsu cikin zaben ta kara inganta tsarin dimokuradiyyar Najeriya. Ya ce sakamakon zaben ya nuna muradin al’ummar jihar tare da tabbatar da cewa dimokuradiyya na ci gaba da bunkasa a kasar.

    Kafar Sadarwar Sabuwar Nigeria ta kuma ruwaito Shugaban yana kuma yabawa Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa (INEC) da jami’an tsaro bisa gudanar da zaben cikin lumana da gaskiya, wanda ya haifar da samun sahihin wanda ya yinasara.

    FB IMG 1786908975827
    FB IMG 1786908975827
    FB IMG 1786908982258
    FB IMG 1786908982258
    kan osun pbat sakamakon Zaben
    Share. Facebook Twitter WhatsApp LinkedIn Email Telegram Copy Link
    Previous ArticleAS ADVERSARIES EVOLVE, INTELLIGENCE PERSONNEL MUST CONTINUOUSLY LEARN — GOC 81 DIVISION AT NAIS SECOND QUARTER COURSES GRADUATION
    Next Article Tinubu Reforms Help States Deliver Projects, Pay Salaries — Governor Radda

    Related Posts

    News

    Governor Inuwa Yahaya Joins North-East Colleagues at State Banquet Ahead of 13th NEGF Meeting in Maiduguri

    October 3, 2026
    News

    VP Shettima to Launch Nigeria for Women Programme in Katsina

    October 2, 2026
    News

    INDEPENDENCE: UBA SANI FREES 27 INMATES, CLEMENCY BENEFICIARIES EXCEED 500

    October 2, 2026
    Add A Comment
    Leave A Reply Cancel Reply

    Latest Posts

    Governor Radda Extols Tinubu as Four Katsina Sons Clinch Federal Appointments

    April 2, 2026316 Views

    Retired Police Officers Plan “Do-or-Die” Peaceful Protest at Villa April 20

    April 5, 2026252 Views

    Emir of Katsina Approves Turbanning of Three Illustrious Sons

    April 1, 2026238 Views

    Saulawa Assumes Office as Acting Customs Provost Marshal, Promises Fair Enforcement of Discipline

    April 25, 2026178 Views

    GENERAL BABANGIDA APPLAUDS AFCSC INITIATIVE, URGES DEEPER COMMUNITY ENGAGEMENT FOR SECURITY

    May 12, 2026173 Views

    FORMER CHAIRMAN MHWUN KATSINA STATE, COMRADE MANNIR, APPEALED TO THE STATE GOVERNMENT TO FULFILLED PROMISE OF PAYING RETIRED WORKERS IN LOCAL GOVERNMENTS.

    May 12, 2026164 Views
    Stay In Touch
    • Facebook
    • YouTube
    • TikTok
    • WhatsApp
    • Twitter
    • Instagram
    © 2026 Kada Times. | Developed by ENGRMKS & CO..
    • Home
    • About Us
    • Advertise With Us
    • Privacy Policy
    • Contact Us

    Type above and press Enter to search. Press Esc to cancel.