Close Menu
    Facebook X (Twitter) Instagram
    KADA TIMESKADA TIMES
    • Home
    • News
    • Energy
    • Entertainment
    • Health
    • Politics
    • Religion
    • Sports
    • More
      • Business
      • Education
      • Environment
      • Opinion
      • Security
      • Traditional/tourism
    Subscribe
    KADA TIMESKADA TIMES
    Home » Muna Taimakawa Al’umma Ne – Minista Muttaqha Darma
    News

    Muna Taimakawa Al’umma Ne – Minista Muttaqha Darma

    Malam Mujitaba RamalanBy Malam Mujitaba RamalanAugust 29, 20261 Min Read
    FB IMG 1788039905054
    FB IMG 1788039905054

    Daga Imrana Abdullahi

    .Ministan ma’aikatar Gidaje da bunkasa yankunan karkara na Tarayyar Najeriya Injiniya Muttaqha Rabe Darma, ya bayyana cewa dukkan abubuwan da yake yi duk domin taimakawa al’umma ne ta yadda mafi yawa daga ciki za su gamsu.

    Ministan ya ce hakika ko a yanzu jama’ar suna ta gamsuwa sakamakon ci gaban da suke sa mu ta fuskar irin abubuwan da ake yi.

    “Muna yi wa Allah madaukakin Sarki godiya ko a yanzu mutane sun karbi duk abin da ake yi da hannu biyu biyu kuma mu tsakanin mu da Allah muna yi ne domin taimakawa al’umma”.

    Amma ya kara da cewa duk da hidima ga al’umma abu ne mai wahala amma a koda yaushe ya na yin kokarin ganin ya hidimtawa jama’ar domin taimako saboda Allah madaukakin Sarki, don haka za mu kara kokarin yin abin da muke aikata wa

    assisting darma minister needy
    Share. Facebook Twitter WhatsApp LinkedIn Email Telegram Copy Link
    Previous ArticleABU launches orange plantation project to promote environmental sustainability, revenue generation
    Next Article DCG AHMED TIJANI ABE: A Patriotic Public Servant Bows Out

    Related Posts

    News

    A 35 BILLION NAIRA AIRPORT TO BE CONSTRUCTED IN ZARIA BY THE FG.

    August 30, 2026
    News

    GOC 81 DIVISION CHARGES PERSONNEL ON FINANCIAL PRUDENCE, SMART INVESTMENT AND SECURE RETIREMENT

    August 30, 2026
    News

    ABU must secure financial backing for NAPRI from livestock ministry – Committee

    August 30, 2026
    Add A Comment
    Leave A Reply Cancel Reply

    Latest Posts

    Governor Radda Extols Tinubu as Four Katsina Sons Clinch Federal Appointments

    April 2, 2026293 Views

    Retired Police Officers Plan “Do-or-Die” Peaceful Protest at Villa April 20

    April 5, 2026242 Views

    Emir of Katsina Approves Turbanning of Three Illustrious Sons

    April 1, 2026224 Views

    Saulawa Assumes Office as Acting Customs Provost Marshal, Promises Fair Enforcement of Discipline

    April 25, 2026168 Views

    GENERAL BABANGIDA APPLAUDS AFCSC INITIATIVE, URGES DEEPER COMMUNITY ENGAGEMENT FOR SECURITY

    May 12, 2026162 Views

    FORMER CHAIRMAN MHWUN KATSINA STATE, COMRADE MANNIR, APPEALED TO THE STATE GOVERNMENT TO FULFILLED PROMISE OF PAYING RETIRED WORKERS IN LOCAL GOVERNMENTS.

    May 12, 2026156 Views
    Stay In Touch
    • Facebook
    • YouTube
    • TikTok
    • WhatsApp
    • Twitter
    • Instagram
    © 2026 Kada Times. | Developed by ENGRMKS & CO..
    • Home
    • About Us
    • Advertise With Us
    • Privacy Policy
    • Contact Us

    Type above and press Enter to search. Press Esc to cancel.