Close Menu
    Facebook X (Twitter) Instagram
    KADA TIMESKADA TIMES
    • Home
    • News
    • Energy
    • Entertainment
    • Health
    • Politics
    • Religion
    • Sports
    • More
      • Business
      • Education
      • Environment
      • Opinion
      • Security
      • Traditional/tourism
    Subscribe
    KADA TIMESKADA TIMES
    Home » Gwamnatin Tarayya ta ayyana Talata ranar hutu saboda Maulidin Manzon Rahama
    News

    Gwamnatin Tarayya ta ayyana Talata ranar hutu saboda Maulidin Manzon Rahama

    Malam Mujitaba RamalanBy Malam Mujitaba RamalanAugust 21, 20261 Min Read
    FB IMG 1787340998989
    FB IMG 1787340998989

     

    Gwamnatin Tarayya ta ayyana Talata, 25 ga Agustan 2026, a matsayin ranar hutu ta ƙasa domin bikin Maulidin Annabi Muhammad (SAW).

    Read also: Gwamnatin Tarayya ta amince da aikin Naira tiriliyan 1.5 na gyaran hanyar Lambata zuwa Kontagora

    Read also: Babban Labari,Gwamnatin Tarayya za ta rage farashin fetur a gidajen NNPCL na wata guda

    Ministan Harkokin Cikin Gida, Olubunmi Tunji-Ojo, ne ya sanar da hakan a madadin Gwamnatin Tarayya, inda ya taya Musulmi a Najeriya da sauran ƙasashen duniya murnar zagayowar ranar haihuwar Annabi Muhammad (SAWA).

    Read also: VC Attends Book Presentation of The History of the Zazzau Emirate, Celebrates Emir’s 6th Anniversary

    Kafar Sadarwar Sabuwar Nigeria ta ruwaito Ministan yana cewa Maulidi na ba da damar yin tunani kan darussan da ake samu daga rayuwar Annabi, musamman tausayi da hidima ga sauran mutane, yana mai cewa waɗannan halaye na daga cikin abubuwan da Najeriya ke matuƙar buƙata a yanzu.

    Ya kuma yi kira ga ‘yan Najeriya da su yi amfani da lokacin wajen yin addu’o’in samun zaman lafiya da haɗin kan ƙasa, tare da gudanar da bikin cikin natsuwa da mutunta juna. Tunji-Ojo ya tabbatar da aniyar Gwamnatin Tarayya na ci gaba da kare rayuka da dukiyoyin ‘yan ƙasa da tabbatar da zaman lafiya a faɗin ƙasar.

    maulid public holiday
    Share. Facebook Twitter WhatsApp LinkedIn Email Telegram Copy Link
    Previous ArticleAsusun Tallafawa Manyan Makarantun Kasar Nan,TETFund ta ware N2.53bn ga kowace jami’ar gwamnati a 2026
    Next Article Yadda Matakan Gyaran da Tinubu ya bullo da su,Suka Kawo Ƙarshen Matsalar Biyan Albashi A Jihohi 27

    Related Posts

    News

    COAS DEEPENS MILITARY-TRADITIONAL INSTITUTIONAL PARTNERSHIP FOR NATIONAL SECURITY

    October 9, 2026
    News

    Kano NDC Governorship candidate leaves Nigeria for Lesser Hajj

    October 9, 2026
    News

    Kano State Government to Construct 50 Houses Along 5km Roads Across 36 Local Government Areas

    October 9, 2026
    Add A Comment
    Leave A Reply Cancel Reply

    Latest Posts

    Governor Radda Extols Tinubu as Four Katsina Sons Clinch Federal Appointments

    April 2, 2026331 Views

    Retired Police Officers Plan “Do-or-Die” Peaceful Protest at Villa April 20

    April 5, 2026252 Views

    Emir of Katsina Approves Turbanning of Three Illustrious Sons

    April 1, 2026248 Views

    Saulawa Assumes Office as Acting Customs Provost Marshal, Promises Fair Enforcement of Discipline

    April 25, 2026190 Views

    GENERAL BABANGIDA APPLAUDS AFCSC INITIATIVE, URGES DEEPER COMMUNITY ENGAGEMENT FOR SECURITY

    May 12, 2026176 Views

    FORMER CHAIRMAN MHWUN KATSINA STATE, COMRADE MANNIR, APPEALED TO THE STATE GOVERNMENT TO FULFILLED PROMISE OF PAYING RETIRED WORKERS IN LOCAL GOVERNMENTS.

    May 12, 2026166 Views
    Stay In Touch
    • Facebook
    • YouTube
    • TikTok
    • WhatsApp
    • Twitter
    • Instagram
    © 2026 Kada Times. | Developed by ENGRMKS & CO..
    • Home
    • About Us
    • Advertise With Us
    • Privacy Policy
    • Contact Us

    Type above and press Enter to search. Press Esc to cancel.